NewsBabel NewsBabel

Global headlines in real time

← Back to Direct feed

Me ya bambanta farashin man fetur a Najeriya da wasu ƙasashen Afrika?

16 Sep 2026, 17:06 GMT
Download metadata bundle
BBC logo
Article Me ya bambanta farashin man fetur a Najeriya da wasu ƙasashen Afrika?

Najeriya ta cire tallafin man fetur a 2023, lamarin da ya sa farashin man fetur ya tashi sosai, kuma hakan ya shafi sufuri da shafar kusan kowane fanni da jefa da dama na ƴan ƙasar cikin matsin tattalin arziki.